Kano: Wata yarinya ta rasa ranta sakamakon haɗarin mota
Wata yarinya ta rasa ranta sakamakon wani haɗari da ya ritsa da ita tare da tare da motar wani hakimin a kan titin Ɗan Gauro dake garin Fari a karamar hukumar Dawakin Kudu a ranar Asabar. Wannan lamarin ya faru ne da misalin karfe 12 na rana bayan da direbar motar hakimin ya bi hannu […]