Zafi Ya Sa An Hana Alhazai Jifar Shaidan Daga Karfe 11 Na Safe Zuwa 4 Na Yamma

Hoton wurin jifan shaidan

Gwamnatin Saudiyya ta hana alhazai fita  jifar shaidan daga karfe 11 na safe zuwa 4 na yamma saboda tsananin zafi.

Post masu alaƙa

Hisbah ta fara horas da sabbin jami’anta a Jigawa

Dan KAROTA da direba ya buge ya gudu Nasiru Abdullahi Mai Jihadi ya rasu ya bar mata 2 da ‘ya’ya 12.

An kama budurwa ‘yar shekara 15 kan safarar miyagun kwayoyi a Delta.