Za’a Fara Gasar Cin Kofin Zakaru Ta Nahiyar Turai

A daren yau Talata 17 ga Satumba za’a fara gasar cin kofin zakaru ta Nahiyar Turai na kakar wasan 2024/2025. Cikin wani salo da ba’a taɓa ganin irinsa ba, ƙungiyoyi guda 36 ne zasu fafata, saɓanin a baya da aka saba ganin guda 32. Inda duk rukuni zai sami ƙungiyoyi guda takwas. kowace ƙungiya dai […]

Read more

Sure4u Ta Yi Rabon Tallafi A Kano.

Kungiyar tallafawa marayu da marasa galihu ta SURE4U ta bayar da tallafin kayan abinci da suka haɗa da shinkafa da siga da mai. An kuma rabawa mata atamfofi ɗai-ɗai kowannen su, kuma kudi Naira dubu biyar-biyar ga iyayen marayu 20, dake unguwar zoo road, a nan birnin Kano. Babban limamin masallacin Hidayatu dake unguwar Zoo […]

Read more

An Saki Sowore Bayan Dawowar Sa Daga Amurka

An tsare ɗan takarar Shugabancin ƙasa a jam’iyyar African Action Congress {AAC}, Omoyole Sowore a ranar Lahadi, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka. An tsare Sowore ne a filin tashi da saukar jirage na Malam Aminu Kano, bayan dawowar sa daga ƙasar Amurka. Sowore wanda ya bayyana hakan a shafinsa na X a safiyar ranar […]

Read more

Mota Ta Yi Ajalin Mutane 45 A Neja

Aƙalla mutum 45 ne suka ƙone ƙurmus a wani mummunan haɗarin mota da ya faru a kan titin Agaie-Bida dake Jihar Naija. Hatsarin ya haɗa da wata babbar motar dakon man fetur. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya faru ne a kusa da ƙauyen Man-woro da misalin ƙarfe 1 na daren ranar Lahadi. Wani mazaunin […]

Read more