Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Akwai haɗa bakin ƴan cikin gida a harƙallar hukumar bogi

Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba.

Gwamnatin Zamfara ta Jinjina wa shugaban NAHCON kan nasarar aikin Hajjin 2026

An samu ɓarkewar cutar kwalara a jihar Ogun

Muhammad Auwal SuleimanOctober 19, 20230

Majiyarmu ta rawaito mana cewa wannan annoba ta kuma yaɗu zuwa Arewaci da Kudancin ƙananan hukumomin Abeokuta da ke babban birnin.

Read more

Gwamnatin Kano ta raba wa daliban firamare da sakandare kayan karatu

Muhammad Auwal SuleimanOctober 17, 20230

Gwamnatin Kano ta raba kayan koyo da koyarwa ga makarantun firamare da sakandire dake fadin jihar nan. Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya ce samar da kayayyakin zai taimaka kwarai ga makarantun jihar nan domin farfaɗo da su. Kasancewar Inganta ilimi ne abin da Gwamnatinsa ta sa a gaba.

Read more

Shugabannin Ƙungiyar Kano Leads sun kawo ziyara Muhasa

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

Shugabannin Ƙungiyar Kano Leads – Da Ruwana – sun kawo ziya gidan rediyon nan  da talabijin na Muhasa a yau Litinin, inda suka zo da buƙatun haɗa gwiwa a gudu tare a tsira tare.

Read more

Wata likita ta koka kan karancin zuwa duba lafiyar idanu a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

Wata likita ta koka kan karancin zuwa duba lafiyar idanu a Najeriya

Read more

An horas da lauyoyi kan shari’ar kasuwanci a Kano

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

An horas da lauyoyi kan shari’ar kasuwanci a Kano

Read more

Rahoto: Yau ne ranar abinci ta duniya

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

Rahoto: Yau ne ranar abinci ta duniya

Read more

An shawarci gwamnatin tarayya ta sanya haraji kan kadarori

Muhammad Auwal SuleimanOctober 16, 20230

An shawarci gwamnatin tarayya ta sanya haraji kan kadarori

Read more

CBN ya janye dokar canjin dala kan shinkafa da wasu kayyaki 42

Muhammad Auwal SuleimanOctober 13, 20230

CBN ya janye dokar canjin dala kan shinkafa da wasu kayyaki 42

Read more

Kaduna: Gwamnati ta gargaɗi masu shirin sayar da kayan tallafin da ta raba

Muhammad Auwal SuleimanOctober 13, 20230

Kaduna: Gwamnati ta gargaɗi masu shirin sayar da kayan tallafin da ta raba

Read more

Wata Hukumar Ƙungiyar Tarayyar Turai Za Ta Fara Shirin Inganta Rayuwar Almajirai

Muhammad Auwal SuleimanOctober 13, 20230

Wata Hukumar Ƙungiyar Tarayyar Turai Za Ta Fara Shirin inganta rayuwar almajirai

Read more

Posts navigation

1 … 199 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama