Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Kano: Kotun sauraren kararrakin zabe ta yi watsi da karar da APC ta shigar gabanta

Muhammad Auwal SuleimanJuly 11, 20230

Kotun sauraren kararrakin zabe ta Majalisar Dokokin Jiha da ke zamanta a Kano, ta yi fatali da karar da jam’iyyar APC da dan takararta Dokta Aliyu Musa Aliyu Kibiya suka shigar a gabanta na kalubalantar nasarar

Read more

Hukumar alhazai ta yaba wa gwamnan Kano wajen samun nasarar aikin Hajjin Bana

Muhammad Auwal SuleimanJuly 11, 20230

Babban Shugaban Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, Alhaji Yusuf Lawan, ya danganta nasarar da jihar ta samu a aikin hajjin bana ga gudunmawa da jagorancin Gwamnan Kano ABBA Kabir Yusuf.

Read more

Wata Kungiya ta nuna fargabarta kan yuwuwar Ganduje ya tsere daga Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJuly 11, 20230

Wata kungiya mai rajin yaki da cin hanci da rashawa, Movement Against Corruption in Nigeria (MACIN), ta yi kira ga ‘yansandan kasa da kasa na Interpol da hukumar lura da shige da fice ta

Read more

Gwamnan Kano ya kai wa babban sakataren TETFUND ziyarar aiki

Muhammad Auwal SuleimanJuly 11, 20230

Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar aiki ga babban sakataren Asusun Tallafa wa Manyan Makarantu na Ƙasa, TETFUND, Arc. Sonny Econo da sauran ma’aikatansa a Babban Birnin Tarayya, Abuja.

Read more

Kamfanin NNPCL ya kama wani jirgin ruwa da ya sato danyen daga jihar Ondo

Muhammad Auwal SuleimanJuly 11, 20230

Kamfanin mai na ƙasa NNPCL, ya kama wani jirgin dakon mai wanda yake hanyar zuwa Kamaru dauke da gurbataccen man da aka hako daga jihar Ondo lita dubu 800.

Read more

Gabon: Shugaba Ali Bango zai sake tsayawa takara bayan shafe shekaru yana mulki

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

Gabon: Shugaba Ali Bango zai sake tsayawa takara bayan shafe shekaru yana mulki

Read more

Gwamnatin Filato ta sake saka dokar hana zirga-zirga karamar hukumar Mangu

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

Gwamnatin jihar Filato ta sake ayyana dokar hana zirga-zirga ta tsawon sa’o’i ashirin da hudu a karamar hukumar Mangu, biyo bayan sake barkewar wani rikici da yayi sanadin rasa rayuka da kone-konen gidaje a yan kin.

Read more

NDLEA ta damke wasu mutane 4 da ke safarar miyagun kwayoyi a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

Jami’an hukumar hana sha da fataucuin miyagun kwayoyi wato NDLEA  sun damke wasu mutane hudu da ake zargi su na da hannu a harkar safarar miyagun kwayoyi a Najeriya.

Read more

Barno: Kungiyar ISWAP ta haramta wa manoma da masunta gudanar da ayyukansu

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

An rawaito cewa kungiyar ISWAP ta sha alwashin kawar da duk wanda aka samu a yankunan Katikime, Bulungahe, Kutukungunla, Chikun Gudu, Tumbumma, Guma Kura, Guma Gana

Read more

Afirka ta Yamma: Ba za mu sake lamuntar juyin mulkin soji ba ~ Shugaba Tinubu

Muhammad Auwal SuleimanJuly 10, 20230

Tinubu ya bayyana haka ne ranar Lahadi jim kadan bayan an zabe shi a matsayin shugaban kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Yammacin Afirka ECOWAS mai kasashe mambobi 15.

Read more

Posts navigation

1 … 224 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama