Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Cire Tallafin Mai: Majalisar tattalin arzikin Najeriya ta ba da shawarar ba da tallafi ga al’umma

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya NEC ta ba da shawarar a bayar da tallafi ga ma’aikata da marasa galihu don rage raɗaɗin cire tallafin mai a ƙasar nan.

Read more

Kungiyar Editoci suna gabatar da babban taro don zaben sababbin shuwagabanninsu

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

A Yau Juma’a, Kungiyar Editoci  ke gabatar da babban taro don zaban sababbin Shugabanni da za su jagoranci Kungiyar na shekaru biyu.

Read more

Darajar Kudin Najeriya Ya Fadi a Bangaren Harkokin Zuba Hannun Jari

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Darajar naira ta faɗi a kasuwar harkokin zuba jari da fitar da kayayyaki ta Najeriya, inda ake canzar da dala ɗaya a kan N702.19 ranar Alhamis, a cewar kamfanin dillancin labarai na Najeriya, NAN.

Read more

Kano: Wata Badakala Ta Sanya Maniyyata 156 Ba Za Su Samu Zuwa Aikin Hajjin Bana Ba

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Hakan ya faru ne sakamakon sayar da kujeru fiye da yadda aka ƙayyade da tsoffin jami’an hukumar da sabuwar gwamnatin jihar ta dakatar suka yi.

Read more

Kano: Hukumar Kidaya Ta Yi Taron Wayar da Kan ‘Yan Jarida Game da Shirinta

Muhammad Auwal SuleimanJune 15, 20230

Hukumar kidaya ta kasa reshen jahar kano ta yi taron wayar da kan yan jarida don ilimintar dasu tare tuna musu irin shirye shiryen hukumar tayi a nan jahar Kano na gabatar da aikin kidaya.

Read more

Wani Sashen Gini Na Rusasshen Daula Otel ya Danne Wasu Matasa Dake Hakar Rodi

Muhammad Auwal SuleimanJune 15, 20230

Hukumar kwanakwana da kuma hukumar bada agajin gaggawa ta jahar ta kasa wato NEMA na cigaba da aikin ceto, daya daga cikin gine-ginen da gwamnatin kano ta rushe a jahar.

Read more

NEMA a Jihar Kano Ta Gudanarwa da Taron Bita Na Kwana 1 Ga Kafafen Yada Labarai

Muhammad Auwal SuleimanJune 15, 20230

Hukumar Ba da Agajin Gaggawa da Gudanarwa ta gudanar da Taron bita na kwana daya Akan tattaunawa tare da kungiyoyin yada labarai da mai magana da yawun hukumomin mayar da martani daga Kano da jigawa kan rawar da kafafen yada labarai ke takawa wajen magance bala’i.

Read more

Fulato: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Ƙasa Ta Rufe Ofisoshin Kananan Hukumomin Jihar 17

Muhammad Auwal SuleimanJune 15, 20230

Sifeto Janar na ‘yan sandan kasa, Usman Alkali Baba, ya umarci kwamishinan ‘yan sandan Filato, CP Bartholomew N. Onyeka da ya rufe dukkan manyan ofisoshin kananan hukumomin jihar 17.

Read more

Abdulkarim Chukkol Ya Zama Shugaban Hukumar EFCC Na Wucin Gadi

Muhammad Auwal SuleimanJune 15, 20230

Abdulkarim Chukkol ya zama mai rikon shugaban hukumar  EFCC, biyo bayan dakatar da AbdurRashid Bawa da shugaban kasa Bola  Ahamad Tinubu yayi.

Read more

Gwamnatin jihar Kano ta karyata rade-radin shirin rushe sababbin masarautu

Muhammad Auwal SuleimanJune 15, 20230

sakataren yada labarai na gwamnan Kano Sanusi Bature Dawakin-Tofa shine ya bayyana hakan, inda ya ce, har yanzu babu wani mataki da gwamnati ta dauka akansu.

Read more

Posts navigation

1 … 238 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama