Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Kasar Burtaniya Za Ta Gudanar da Taro Na Farko Kan Fasahar Fikira Ta AI

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

Mista Sunak na ganin ya kamata Burtaniya ta gudanar da irin wannan taro kasancewarta ta uku a duniya bayan Amurka da China wajen ƙirƙirar fasahar ta AI.

Read more

Hayakin gobarar daji na cigaba da yi wa ƙasar Canada da Amurka barazana

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

Rahotanni a jiya na nuna cewa hayakin da ke fitowa daga gobarar daji a kasar Canada ya kwarara har zuwa Gabashi da Yammacin tsakiyar Amurka, inda ya mamaye manyan biranen kasashen biyu a cikin wani yanayi mai muni.

Read more

Gwamnan jihar Sakkwato ya yi alkawarin taimaka wa rundunar sojoji da kayan aiki

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta damu da yadda ayyukan ‘yan ta’adda ke sake kunno kai a wasu yankuna, kuma ba za ta yarda a ci gaba da salwantar da rayukan jama’a tana kallo ba.

Read more

Legas: Kungiyoyin Masu Hayar Bas Sun Yaba Wa Gamnatin Tarayya Na Cire Tallafin Mai

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

A yayin da ake cigaba da dambarwar batun cire tallafin mai da gwamnatin Tarayya ta yi, sai ga masu hayar motocin bas a jihar Ikko na nuna goyon bayansu game da cire tallafin man fetur da gwamnatin ta yi.

Read more

Majalisun Najeriya Sun Amince da dokar hukunta masu lalata da ɗalibai a Jami’o’i

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

Majalisar Wakilan Najeriya karo ta 9 ta amince da ƙudirin dokar da zai haramtawa tare da hukunta duk malamin da aka samu da laifin cin zarafi ko lalata da ɗalibai a kwalejoji da jami’o’i a ƙasar nan.

Read more

Hukumar Jin dadin alhazai ta kasa ta bullo da wani sabon tsarin masauki a Madina

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

 Ta umarci maniyyata da cewa za su shafe kwanaki biyar ne kacal a Madina su koma Makka bayan sun ziyarci Masallacin Annabi (S.A.W) da sauran wurare masu tsarki a biranen biyu masu tsarki.

Read more

Gwamnatin Najeriya Na Shirin Samar da Tallafin Ga Al’umma Bayan Cire Tallafin Mai

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci majalisar Kan Tattalin Arzikin Kasa NEC, a karkashin Kashim Shettima, ta fito da yadda za a rage radadin cire tallafin fetur ga al’uma

Read more

Wasu Kungiyoyi Sun Nuna Goyon Bayansu Kan Matakin Gwamnatin Kano Na Rusau

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

Gamayyar wasu ƙungiyoyi sun gudanar da wani tattaki a fadar gwamnatin jihar Kano domin nuna goyon bayansu game da rusau da gwamnatin Kano ke yi kan wasu haramtattun gine-gine da filaye da aka mallaka ba bisa ƙa’ida ba.

Read more

Hotuna: Shugaban Ƙasar Najeriya Ya Gana da Zaɓaɓɓun ‘Yan Majalisun Tarayya a Abuja

Muhammad Auwal SuleimanJune 8, 20230

A yau shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa suke ganawa da zaɓaɓɓun sanatocin da ‘yan majalisar wakilai a ɗakin taro dake fadar gwamnatin Najeriya.

Read more

Kungiyoyin NLC da TUC sun jingine aniyarsu Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba-ta-gani

Muhammad Auwal SuleimanJune 6, 20230

Kotun ma’aikata ta Najeriya NIC ta dakatar da ƙungiyoyin kwadago daga shiga yajin aikin da suke shirin farawa domin nuna rashin amincewa da cire tallafin man fetur da kuma karin farashin man fetur a fadin kasar nan.

Read more

Posts navigation

1 … 241 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama