Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

DSS Ta Gargaɗi Masu Shirye-shiryen Ta da Tarzoma Ranar Rantsar da Shugaban Ƙasa

Muhammad Auwal SuleimanMay 26, 20230

Rundunar tsaro Ta farin kaya wato DSS ta ce tana sane da shirye-shiryen da wasu bata gari ke yi na  kawo tarnaki yayin bikin rantar da shugaban kasa da gwamnoni a ranar 29 ga watan Mayu a fadin kasar .

Read more

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Haɗe Katin Ɗan Ƙasa da Katin Cirar Kuɗi Na ATM

Muhammad Auwal SuleimanMay 25, 20230

Gwamnatin Tarayya Ta ce yanzu ‘yan ƙasar nan za su iya karɓar katin shaidar zama ɗan ƙasa ba tare da wani ƙari kan abin da suke biya ba idan za su karɓi katin cirar kuɗi.

Read more

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da yanke wa jihohi kuɗaɗe kai tsaye daga asusun jihohi

Muhammad Auwal SuleimanMay 24, 20230

Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya (NGF) kuma gwamnan jihar Sokoto Aminu Tambuwal ne ya bayyana haka a lokacin da yake yi wa takwarorinsa bayani a ganawar da suka yi jiya Talata a Abuja.

Read more

Gwamnatin ganduje ta miƙa muhimman bayanai ga gwamanatin Abba Gida-Gida

Muhammad Auwal SuleimanMay 24, 20230

Gwamnatin jihar kano ta miƙa muhimman bayanan gwamnatin ga kwamitin karɓar mulki na jam’iyyar NNPP dake karkashin jagorancin Shugaban kwamitin Dr. Abdullahi Baffa Bichi.

Read more

Wani ɗan ƙasar Afirka ta gudu ya yi alƙawarin taimaka wa Rasha da makamai

Muhammad Auwal SuleimanMay 24, 20230

Jagoran jam’iyyar Economic Freedom Fighters wato EFF, ta Afirka ta Kudu wadda ita ce ta uku a girma a kasar, Julius Malema ya ce, zai taimaka wa Rasha da makamai saboda kasar tana yaki ne da tsarin mulkin mallaka na danniya.

Read more

NNPC Ta sanar da komawa Haƙar Man Fetur a Jihar Barno

Muhammad Auwal SuleimanMay 23, 20230

NNPC ya sanar da komawa aikin laluben da ake zaton samu a jihar Borno

Read more

Sarkin Musulmi Ya Musanta Wani Rahoto

Muhammad Auwal SuleimanMay 23, 20230

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya karyata rahoton da wasu kafafen yada labarai suka wallafa cewa, Ya ce jami’an tsaro na guje wa ‘yan bindiga, amma suna cin zarafin mutanen

Read more

Jami’an sojin saman Najeriya sun isa birnin Turkiyya domin samun horo

Muhammad Auwal SuleimanMay 23, 20230

Jami’an sojin saman Nijeriya sun isa birnin Ankara na Turkiyya don samun horo kan amfani da wasu jiragen sama kirar Turkiyya.

Read more

Gwamnan Jihar Gombe ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin Arewa

Muhammad Auwal SuleimanMay 23, 20230

Gwamnan Jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya zama sabon shugaban kungiyar gwamnonin jihohin Arewa

Read more

Amurka ta ayyana tawagarta da za su halaci rantsar da sabon shugaban Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanMay 23, 20230

Shugaban Amurka Joe Biden, ya bayyana sunayen wakilan gwamnatinsa da za su haraci rantsar da sabon shugaban Najeriya mai jiran-gado, Bola Tinubu, ranar Litinin 29 ga watannan nan a Abuja.

Read more

Posts navigation

1 … 247 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama