Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

NDLEA reshen jihar Kano ta ƙone haramtattun ƙwayoyi kilo dubu 12.

Sojojin Najeriya sun ceto ɗalibai da malamai 10 da aka sace a Borno

An kama wasu mutum 7 da ake zargin ƙusoshin Boko-Haram ne a filin jirgin Katsina

Shugaban Ƙasar Turkiyya Ya Sake Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa

Muhammad Auwal SuleimanMay 29, 20230

A karon farko da ƙasar Turkiya ke zuwa zagaye na biyu a zaben shugaban kasa, bayan da shugaba Erdogan ya gaza kawo kashi 50 na kuri’un da aka kada makwanni 2 da suka gabata, duk da cewa shi ke da mafi yawan kuri’un da aka kada a tsakanin ‘yan takarar na wancan lokaci.

Read more

Buhari Ya Naɗa Sha’aban Sharada Sakataren Hukumar Kula da Almajirai Ta Ƙasa

Muhammad Auwal SuleimanMay 29, 20230

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya amince da nadin dan majalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Kano Municipal mai barin gado, Honorabul (Dr) Sha’aban Sharada,

Read more

Aiki muka zo yi wa ‘yan Najeriya ba sharholiya ba ~ Shugaba Tinubu

Muhammad Auwal SuleimanMay 29, 20230

A cewarsa, gwamnatinsa za ta dinga yin shawara da tattaunawa ba tare da yin ƙarfa-ƙarfa ba wajen yanke hukunci, domin samun kyakkyawar mafita.

Read more

Rantsuwa: Gwamnan Kano ya sha alwashin bincike kan bashin da ake bin Kano

Muhammad Auwal SuleimanMay 29, 20230

Yau, 29 ga watan Mayu wannan shekarar nan ne ake gudanar da bikin rantasar da shugaban ƙasa da kuma gwamnoni da dama a Najeriya, inda aka rantsar da Injiniya Abba kabir Yusuf a matsayin sabon gwamnan Jihar kano, a bikin da aka yi a filin wasa na Sani Abacha da ke Kofar Mata a birnin Kano.

Read more

An Rantsar da sabon shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa a Abuja 

Muhammad Auwal SuleimanMay 29, 20230

A yau, 29 ga watan Mayun shekarar nan, an gudanar da rantsuwar Shugaba Ƙasa Ahmad Bola Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shattima a wurin taro na Eagle Square da ke Abuja.

Read more

Gwamnan Kano Mai Jiran Gado Ya Gayyaci Sarki Muhammadu Sanusi II Bikin Rantsuwa

Muhammad Auwal SuleimanMay 27, 20230

Gwamnan kano mai jiran gado abba kabir yusuf ya gayyaci muhammadu sanusi ii bikin rantsar da shi a kano. za a yi bikin ne ranar 29 ga mayu a filin wasa na sani abacha a kano. “Zawa wajen bikin ba wai zai kayatar ba ne kawai amma zai kasance muhimmin cigaba da goyon baya gare […]

Read more

Nasarawa: Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya Ta Kame Masu garkuwa da Mutane 26

Muhammad Auwal SuleimanMay 27, 20230

Rundunar ‘yan sandan najeriya reshen jihar nasarawa ta sanar da nasarar kama wasu mutane 26 da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da ke addabar mazauna jihar.

Read more

Gwamnan Kano Mai Jiran Gado Ya Bayyana Kadarorinsa Kafin Karɓar Rantsuwa

Muhammad Auwal SuleimanMay 27, 20230

Sanarwar da ofishin gwamnan mai jiran gado ya fitar a jiya juma’a ta ce abba kabir yusuf ya gabatar da kansa ga ofishin hukumar ɗa’ar ma’aikata da ke Kano tare da miƙa fom da ya cike na ƙadarorinsa.

Read more

Tsohon Gwmnan Kano Ya buƙaci ‘Yan Siyasa Su Gina Al’umma Ba Sace Kuɗin Ƙasa Ba

Muhammad Auwal SuleimanMay 26, 20230

Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya bukaci ‘yan siyasa su gina jama’a maimakon sace dukiyoyinsu.

Read more

Ban San Harkar Ilimi ba Lokacin da Buhari Ya Ba Ni Ministan Ilimi ~ Adamu Adamu

Muhammad Auwal SuleimanMay 26, 20230

Ministan Ilimi Mallam Adamu Adamu, ya bayyana cewa bai san komai ba a ɓangaren harkokin ilimi a lokacin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa shi ministan ilimi a shekarar 2015.

Read more

Posts navigation

1 … 246 … 277
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama