Sojoji sun daƙile yunƙurin harin ƴanbidiga a Borno

Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta na Operation Haɗin Kai daƙile yaƙunrin hain ƴanbindiga ina sun kashe su daga tsaunukan Mandara a lokacin da suka yunƙurin kai hari a cikin al’ummar Bitta da ke Borno. Rundunar ce ta sanar da hakan a shafinta na X inda ta ce lamarin ya faru ne da misalin ƙarfe […]

Read more

Najeriya ta kai ƙarar DR Congo

Najeriya na fatan cewa damarta ta zuwa gasar Kofin Duniya a baɗi na nan, bayan gabatar da ƙorafi da ta yi wanda ke zargin cewa Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Kongo ta saka ƴan wasan da ba su cancanta ba a ƙarawa da suka yi a wasan ƙarshe na ƙasashen Afirka masu neman gurbin zuwa kofin duniya na […]

Read more

Yan sanda sun tsare rijistaran kotu da zargin sanya kudin marayu miliyan 35 a Crypto

Ma’aikatar shari’a ta jihar Kano ta tabbatar da kama wani rijistaran kudi na babbar kotun shari’ar musulinci dake zamanta, a Goron Dutse, mai suna Mahmud Sadik, bisa zargin karkatar da kudin marayu naira miliyan talatin da biyar. Babban magatakardar kotunan shari’ar musulinci na jihar Kano, Dr. Abubakar Haruna Khalil, ne ya tabbatar da cafke jami’in […]

Read more