ICPC ta kama likitan Nasir El-Rufai

Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya ta ce ta kama likitan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke tsare a wajenta saboda saɓa ƙa’idojin duba lafiyarsa da kotu ta bayar. Hukumar ta ce ta kama Farfesa Bello Abubakar, bisa zarginsa ba da bayanan ƙarya a yayin da ake bincike. […]

Read more

Tinubu ya umarci ICPC ta yi bincike kan kafa hukumar bogi

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC ta gudanar da bincike kan wata hukuma ta bogi da ake zargin an ƙirƙire ta ba tare da sahalewar fadar shugaban ƙasar ba. A cikin wata sanarwa da kakakin shugaban ƙasar Bayo Onanuga ya fitar, shugaban ƙasar ya umarci […]

Read more

Najeriya za ta binciki kamfanonin sada zumunta na Meta, X da AI

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta gudanar da bincike kan manyan kamfanonin fasaha na duniya da suka haɗa da Meta, X (Twitter), Alphabet da kuma wasu kamfanonin fasahar AI da ke aiki a Najeriya. Hukumar kare haƙƙin masu amfani (FCCPC) ta ce binciken ya biyo bayan zarge-zargen karya dokokin amfani da ɗaukar bayanai daga kafafen […]

Read more

Neymar ya yi ritaya daga buga wa Brazil tamaula

Neymar Junior, ɗan wasa mafi shahara cikin taurarin ƙwallon ƙafa daga Brazil a zamanin nan, ya sanar da ritayarsa daga buga wa tawagar ƙasar tamaula. Hakan dai na zuwa ne bayan tawagar Norway ta fatattaki Brazil daga Gasar Kofin Duniya ta 2026, wadda doke ta 2–1 a wasan zagayen ’yan 16 da suka fafata a […]

Read more

Cutar Ebola ta kashe mutum fiye da 500 a Gabashin DR Congo

Mahukuntan lafiya a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Congo (DR Congo) sun sanar da cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon ɓullar cutar Ebola nau’in Bundibugyo ya kai 506. Tun bayan ayyana ɓarkewar cutar a ranar 15 ga Mayun 2026, an tabbatar da kamuwar mutum 1,561, yayin da mutum 628 ke killace ko kwance a asibiti a larduna […]

Read more