An Kaddamar Da Taron Masu Ruwa Da Tsaki Kan Tsaron Makarantu A Kano
Rundunar yan sandan Jihar Kano tare da hadin gwiwar rundunar yan sanda ta Nijeriya, sun fara gudanar da taron masu ruwa da tsaki kan tsaron makarantun jihar, na wuni biyu, daga ranar Litinin 10 ga watan Maris zuwa Talata 11 ga watan Maris 2025 An shirya taro ne don tattaunawa da kuma lalubo hanyoyin magance […]