Mujahid Wada Guringawa

An Cimma Matsaya Kan Dakatar Da Haska Fina-finai 22 A Kano

Daga: Safiyanu Haruna Kutama Hukumar tace finafinai ta jihar Kano ta amince da tsawaita wa’adin dakatar da nuna wasu manyan fina-finai masu dogon zango 22. Tun da farko hukumat ta sanar da dakatar da nuna finafinan ne sakamakon zarginsu da saɓa ƙa’idar hukumar, sannan ta ba masu finafinan mako ɗaya su cika ƙa’idojin hukumar. Sai […]

Read more

Wani Matashi Ya mutu Wajen Satar Wayar Lantarki A Kano

  Al’ummar unguwar Kundila dake karamar hukumar Tarauni Kano, sun wayi garin yau litinin da tsintar gawar wani matashi mai suna Atiku Sulaiman, wanda ake zargin ya rasa ransa lokacin da yake kokarin satar wayar wutar lantarki. Shaidun gani da ido sun bayyana cewa sunga matashin kwance da wani zarto a hannunsa kuma wasu sassan […]

Read more

Gwamnatin Kano Ta Dakatar Da Haska Fina-finan Hausa 22

Hukumar tace fina-finai ta Jihar Kano ta dakatar da haska shirin Labarina, Dadin Kowa da wasu ƙarin fina-finan Hausa guda 20 a kafafen Internet ko gidajen talabijin. Hukumar ta ce ta ɗauki matakin ne a ƙoƙarinta na tabbatar da ana bin dokar tace fina-finai sau da ƙafa tare da ƙara dora masana’antar Kannywood a kan […]

Read more

Crystal Palace Ta Lashe Kofin FA Na Farko A Tarihinta

  Crystal Palace ta doke Manchester City da ci ɗaya mai ban haushi a filin wasa na Wembley a ranar Asabar, inda ta lashe Kofin FA karo na farko a tarihinta. Eberechi Eze ne, ya zura ƙwallo ɗaya tilo tun da aka fara wasan, yayin da mai tsaron ragar Crystal Palace, Dean Henderson ya taka […]

Read more

Sojoji Sun Ragargaji Boko Haram A Dajin Sambisa

Sojojin Najeriya sun kai wani mummunan harin ramuwar gayya kan sansanonin ’yan ta’adda a Dajin Sambisa, inda suka kashe mayaƙa da dama tare da tarwatsa maɓoyar miyagun. Sojoji sun ƙaddamar da wannan farmaki ne bayan kisan abokan aikinsu huɗu da ’yan ta’adda suka yi a farkon wannan makon. Kai tsaye sojojin suka kai hari kan […]

Read more