Yadda wani matashi ya rasu a gidan budurwarsa a Kano
Wani matashin ɗan kasuwa mai suna Isma’il Makaye ya rasu a wani yanayi da har yanzu ba a bayyana ba a gidan budurwarsa, wata fitacciyar mai yin bidiyon TikTok a Kano da aka fi sani da Fati Cele, da ke unguwar Danbare a ƙaramar hukumar Kumbotso ta jihar Kano kamar yadda jaridar Daily Trust ta […]