Kungiyar Mata Lauyoyi Ta Yi Zanga-zangar Kin Amincewa Da Bukatar Sauya Kwamishinan Yan Sandan Kano Da Gwamna Abba Ya Nema
Kungiyar mata lauyoyi (Women Lawyers Congress ) ta gudanar da wata zanga-zanga da ta dauki hankali akan titin Tukur Road da ke birnin Kano inda ta yi kira ga babban Sufeton yan sandan Nijeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, kar ya amsa kiran da gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi don a sauya […]