An Kashe Mutane 6, An Sace Sama da 250 A Cikin Kwanaki 3 A Katsina
Wasu gaggan ‘yan bindiga sun kashe mutane shida tare da yin garkuwa da sama da mutum 130 a wasu kauyuka na karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina a cikin kwanaki uku
Wasu gaggan ‘yan bindiga sun kashe mutane shida tare da yin garkuwa da sama da mutum 130 a wasu kauyuka na karamar hukumar Sabuwa ta jihar Katsina a cikin kwanaki uku
Shugaban majalisar sarakunan masarautun jihar Jigawa, mai martaba sarkin Hadejia, Alhaji Dakta Adamu Abubakar Maje, ya bukaci gwamnatin jihar ta daukin matakan gaggawa don magance barazanar ambaliyar ruwa , a wasu garuruwan hakiman musamman wadanda suke kusa da gabar kogi. Mai martaba sarkin Hadejia, ya bayyana hakan ne, a ranar juma’a a wajen maulidin […]
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama wani da ake zargi da safarar mutane (wanda aka sakaya sunansa) a wani garejin motoci tare da wasu mata 12 da ake zargi da safarar mutane da ke shirin tafiya Legas. Bayanin hakan ya fito ne daga bakin mataimakin Kwamandan Hukumar ta Hisbah, Sheikh Mujahideen Aminuddeen. Sanarwar ta […]
Matasan Ƙaramar hukumar Shagari sun kashe wasu ’yan bindiga shidda da ake zargin suna cikin waɗanda suka addabi yankin Ƙaramar hukumar Shagari a Jihar Sakkwato. Wani matashi ya yi wa wakilinmu bayanin yadda lamarin ya faru ya ce, ’yan bindigar sun zo kan Jakuna a cikin dajin da ba kowa, a safiyar Alhamis inda mutane […]
Rundunar sojin saman Najeriya ta ce ta kashe mayaƙa sama da 15 a wasu hare-haren da ta kai ta sama a maɓuyarsu da ke dajin Sambisa a jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya. Wata sanarwa da mai magana da yawun rundunar Air Commodore Ehimen Ejodame ya fitar, ta ce an kai hare-haren ne […]
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya fara wani hutun kwana 10 daga yau Alhamis, inda yake sa ran yin kwanaki a ƙasashen Turai irin su Faransa da Birtaniya. Hakan na ƙunshe ne a cikin wani bayani da mai magana da yawo shugaban ƙasar, Bayo Onanuga ya fitar a yau Alhmais. Sanarwar ta ce “Shugaba Bola Ahmed […]
Rundunar ƴansandan Najeriya ta ce jami’anta sun kama ƴansandan bogi uku da ake zargi da yin damfara ta hanyar shigar burtu a matsayin ƴansanda a jihar Kano, bayan sun damfari wani mutum naira miliyan ɗaya da dubu talatin. Mutanen da aka kama sun fito ne daga ƙaramar hukumar Daura ta jihar Katsina inda aka kama […]
Babban Sifeton Ƴansandan Najeriya, Kayode egbetokun ya naɗa CSP Benjamin Hundeyin a matsayin sabon mai magana da yawun rundunar ƴansandan ƙasar (FPRO) Naɗin Hundeyin na ƙunshe cikin wata sanarwa da kakakin rundunar mai barin gado, Muyiwa Adejobi ya fitar. Kogi Ta Haramta Bukukuwan Yaye Yara da “Sign-Out” a Makarantu Wata Matashiya Ta Binne Jaririyar Da […]
Gwamnatin Jihar Kogi ta haramta bukukuwan yaye yara a makarantun firamare da sakandire a matsayin wani ɓangare na gyaran tsarin ilimi.
Rundunar ’yan sanda a Jihar Kebbi ta cafke wata mai suna Maryam Atiku, mai shekaru 20, bisa zargin binne jaririyar da ta haifa da ranta a unguwar Nasarawa da ke cikin garin Kamba, Karamar Hukumar Dandi.