Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Akwai haɗa bakin ƴan cikin gida a harƙallar hukumar bogi

Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba.

Gwamnatin Zamfara ta Jinjina wa shugaban NAHCON kan nasarar aikin Hajjin 2026

Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da ɓullar cutar anthrax a hukumance

Muhammad Auwal SuleimanJuly 25, 20230

Wata sanarwa da ma’aikatar Noma da Raya karkara ta yi, ta ce an kai rahoton dabbobin da ke nuna alamun yiwuwar kamuwa da cutar anthrax a wata gona da ke Suleja a Jihar Neja zuwa ofishin babban jami’in kula da dabbobi na Najeriya a ranar 14 ga watan nan.

Read more

Kotun da ke sauraron karar tsohon gwamnan CBN ta bayar da belinsa bisa wasu sharuda

Muhammad Auwal SuleimanJuly 25, 20230

Kotun Ta ce Ya zama Wajibi ya Ajiye Kudi naira Miliyan 20 Da kuma Mutum Guda Da zai tsaya masa Wanda Kuma shi ne zai Biya wancan Kudi.

Read more

TATTAUNAWA DA SHUGABAN HUKUMAR SHIGI DA FICI RESHEN KANO

Muhammad Auwal SuleimanJuly 25, 20230

TATTAUNAWA DA SHUGABAN HUKUMAR SHIGE DA FICE RESHEN JIHAR KANO

Read more

Kasashe 20 sun amince da wani tsari mai suna “Rome Process” domin daƙile ‘yan ci-rani

Muhammad Auwal SuleimanJuly 24, 20230

Sama da kasashe da kungiyoyin kasa da kasa 20 ne suka amince su kaddamar da wani tsari wanda ake kira “Rome Process” domin dakile ci-rani ba bisa ka’ida ba da safarar bil adama.

Read more

Wasu matasa sun kai wa tsohon ministan labarai, Labaran Maku, hari a jihar Nasarawa

Muhammad Auwal SuleimanJuly 24, 20230

Wasu dauke da muggan makamai da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kai hari zuwa gidan tsohon ministan yada labarai, Labaran Maku da ke yankin Ola a karamar hukumar Akwanga da ke jihar Nasarawa.

Read more

Mutane 17 sun mutu sakamakon cutar mashako a jihar Kaduna

Muhammad Auwal SuleimanJuly 24, 20230

An kuma gano mutane 68 da ake zargin sun kamu da cutar a faɗin jihar zuwa ranar Lahadi, kamar yadda gwamnatin jihar ta Kaduna ta tabbatar.

Read more

Rukuni na 3 na ma’aikatan Muhasa TVR sun sake samun horaswa a fannin Talabijin

Muhammad Auwal SuleimanJuly 24, 20230

Hukumar Gidan Radio da Talabijin na Muhasa ta kara kaimi wajen soma gabatar da shirye-shiryenta na talabijin wanda a yanzu haka aka fara gwaji akan dikodar Startimes a lamba 17

Read more

Wasu kungiyoyi sun nemi a dakatar da siyo wa ‘yan majalisun Najeriya motocin alfarma

Muhammad Auwal SuleimanJuly 24, 20230

Wasu manyan kungiyoyi biyu sun yi kira ga majalisar dokokin kasar nan da ta janye shirin yin amfani da sama da dala miliyan 56 don siya wa ‘yan majalisar dokokin da wasu jami’ai motocin alfarma guda 465 masu kariyar harsashi.

Read more

Mutane kusan 80,000 sun rasa matsugunansu a jihar Filato

Muhammad Auwal SuleimanJuly 24, 20230

Akalla mutane 80,000 ne suka rasa matsugunansu a cikin watanni uku sakamakon rikicin kabilanci da ya barke a jihar Filato da ke arewa maso tsakiyar Najeriya, kamar yadda wani jami’in yankin ya ce

Read more

Rundunar Sojin Nijeriya ta sake aika karin sojoji zuwa jihar Filato

Muhammad Auwal SuleimanJuly 21, 20230

Rundunar Sojin Nijeriya ta sake aika karin sojoji zuwa Jihar Filato da ke yankin tsakiyar kasar, don kwantar da tarzoma a yankunan.

Read more

Posts navigation

1 … 220 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama