Gwamnan Jihar Neja Ya Sauke Shugaban Hukumar Zabe Na Jihar
Gwamnan jihar Neja, Umaru Bago ya sauke shuwagabannin hukuman zaɓe mai zaman kanta ta jihar.
Sakataren gwamnatin jihar ta Neja, Alhaji Abubakar Usman ne ya bayyana hakan a garin Minna a jiya.