Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Akwai haɗa bakin ƴan cikin gida a harƙallar hukumar bogi

Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba.

Gwamnatin Zamfara ta Jinjina wa shugaban NAHCON kan nasarar aikin Hajjin 2026

Wani Dan majalisar Jiha Ya Rasu bayan kwanaki 3 da Ranstar da Su a Majalisa

Muhammad Auwal SuleimanJune 17, 20230

Wani ɗan majalisa mai suna Madami Garba Madami, mai wakiltar mazaɓar Chikun dake jihar Kaduna a ƙarƙashin jam’iyyar PDP ya rasu bayan kwanaki uku da rantsar da su a majalisar jiha karo ta goma.

Read more

‘Yan Kasar Kamaru, Nijar da Benin Sun Koka Game da Cire Tallafin Man Fetur a Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanJune 17, 20230

Rahotanni na nuni da cewa a ƙasashe kamar Kamaru da Benin da Jamhuriyar Nijar farashin man fetur ya ninka kan yadda suka saba siya a baya kafin Gwamnatin Najeriya ta sanar da cire tallafin man fetur.

Read more

An samu karin farashin danyen mai a kasuwar duniya da faduwar darajar kudin Amurka

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya karu ranar Juma’a domin fatan da ake yi kan karin bukatar danyen mai da ake yi a China da kuma raunin da dala ke kara yi.

Read more

India: Wasu Mata Sun Yi Zanga-zangar Kin Amincewa da Gina Matatar Man Fatur a Kauyensu

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

India: Wasu Mata Sun Yi Zanga-zangar Kin Amincewa da Gina Matatar Man Fatur a Kauyensu

Read more

Sarkin Kano Na 14, Muhammadu Sanusi II, Ya Yaba Wa Shugaba Tinubu Kan Cire Tallafin Mai

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi II ya yaba wa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa janye tsarin tallafin man fetur da kuma fatali da bambanci wajen farashin kudin ƙasashen ƙetare.

Read more

Gwamnatin Kano ta Dakatar da Shugaban Kwalejin Lafiya da Na Hukumar KSSMB

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Shugaban Kwalejin Lafiya ta Health Technology, Bello Ɗalhatu, da Mai riƙon Shugabancin Hukumar Lura da Makarantun Sakandire ta jiha KSSMB, Malam Ado Tumfafi.

Read more

Gwamnan Kano ya naɗa Alhaji Sani Abdulkadir Dambo shugaban hukumar tattara haraji ta jiha

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Gwamnan jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf ya naɗa Alhaji Sani Abdulkadir Dambo a matsayin sabon shugaban hukumar tattara haraji ta jiha wato KIRS.

Read more

Cire Tallafin Mai: Majalisar tattalin arzikin Najeriya ta ba da shawarar ba da tallafi ga al’umma

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya NEC ta ba da shawarar a bayar da tallafi ga ma’aikata da marasa galihu don rage raɗaɗin cire tallafin mai a ƙasar nan.

Read more

Kungiyar Editoci suna gabatar da babban taro don zaben sababbin shuwagabanninsu

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

A Yau Juma’a, Kungiyar Editoci  ke gabatar da babban taro don zaban sababbin Shugabanni da za su jagoranci Kungiyar na shekaru biyu.

Read more

Darajar Kudin Najeriya Ya Fadi a Bangaren Harkokin Zuba Hannun Jari

Muhammad Auwal SuleimanJune 16, 20230

Darajar naira ta faɗi a kasuwar harkokin zuba jari da fitar da kayayyaki ta Najeriya, inda ake canzar da dala ɗaya a kan N702.19 ranar Alhamis, a cewar kamfanin dillancin labarai na Najeriya, NAN.

Read more

Posts navigation

1 … 239 … 279
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama