Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Fursunoni 9 sun haddace Alƙur’ani a gidan yari a Kano 

An harbe ɗan bindiga a rukunin gidajen sojoji a Abuja

Abba kaɗai ke da takarar kai-tsaye a Kano —APC

INEC Ta Sake Tabbatar da Ranar Yin Zaɓuka a Wasu Jihohin Najeriya

Muhammad Auwal SuleimanApril 13, 20230

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa, INEC, ta jaddada cewa, zabukan da za ta sake yi a jihohin Adamawa, Kebbi da sauran jihohi, za a gudanar da su a ranar 15 ga watan Afrilun

Read more

Hukumar Tabbatar da Ingancin Kayyaki Na Shirin Sake Nazarin Dokokinta

Muhammad Auwal SuleimanApril 13, 20230

Hukumar kula da ingancin kayayyakin masana’antu ta kasa (SON) ta ce, ta tura bukatar sake inganta dokokin hukumar ga majalisar dokokin kasa domin ta samu damar zartar da hukuncin da ya kamata ga masu shigowa

Read more

‘Yan Sanda Ta Shirya Bincike Game da Cin Hanci Don Ƙarin Girma

Muhammad Auwal SuleimanApril 13, 20230

Hukumar kula da aikin ‘yan sanda a Najeriya ta ce ta kafa kwamitin bincike don bin diddigin zargin cewa ana biyan sama da naira miliyan bakwai kafin a yi wa manyan jami’an ‘yan sanda ƙarin girma.

Read more

APC Ta Shigar da Ƙara Tana Ƙalubalantar Sakamakon Zaɓen Gwamnan Kano

Muhammad Auwal SuleimanApril 13, 20230

Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta shigar da kara a gaban kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan Kano da ke zamanta a Miller road, tana kalubalantar nasarar zababben gwamnan Kano, Abba Kabiru Yusuf na jam’iyyar NNPP.

Read more

Najeriya: Majalisar Wakilai Ta Ƙasa Ta Tsawaita Wa’adin Ba Wa Likitoci Lasisi

Muhammad Auwal SuleimanApril 11, 20230

Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta soki ƙudurin da Majalisar wakilan ƙasar nan ta gabatar da ke neman tilasta wa likitoci yin aikin shekaru biyar kafin samun lasisi fara yin aiki

Read more

Gwamnatin jihar Bauchi Ta Gargaɗi Malamai Kan Kalaman Tunzura Jama’a

Muhammad Auwal SuleimanApril 11, 20230

Sakataren gwamnatin jihar, malam Ibrahim Kashim ne ya yi wannan gargadin yayin da yake zantawa da manema labarai sakamakon taron kwamitin tsaro na jihar da suka gudanar a jiya litinin.

Read more

Hukumar Kidaya ta Kasa ta Musanta Zargin Saka Addini Cikin Ayyukanta

Muhammad Auwal SuleimanApril 11, 20230

Hukumar kidaya ta kasa reshen Jahar kano ta musanta batun sanya addini ko kabilanci acikin jerin tambayoyin da za tayiwa mutane a lokutan kidayar yan nijeriya da aka shirya yi a wata mayun nan mai zuwa .

Read more

Ribas: An Cafke Ɗan Sandan da Ya Zabga Wa Wani Mai Mota Mari

Muhammad Auwal SuleimanApril 11, 20230

Rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta tabbatar da kama wani sanda da aka gani a bidiyo yana cin zarafin wani mai mota.

Read more

Nassarawa: ‘Yan Vigilante Sun Cafke Wasu Masu Garkuwa da Mutane 6

Muhammad Auwal SuleimanApril 11, 20230

Wasu ‘yan ƙungiyar sa-kai ta ƙasa a jihar Nassarawa sun yi nasarar kama mutane shida da ake zargi masu garkuwa da mutane ne a maɓoyarsu.

Read more

Kano: Majalisar Dokoki Ta Tabbatar da Ƙudurin Kafa Masarautu ta 2019

Muhammad Auwal SuleimanApril 11, 20230

Majalisar Dokoki Ta Jihar Kano ta Tabbatar da Ƙuduri Kafa Masarautu ta shekarar 2019 da aka yi wa kwaskwarima a matsayin doka a yayin zaman da majalisar a ƙarƙashin jag

Read more

Posts navigation

1 … 240 … 261
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama