SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU A UNGUWAR NASSARAWA GRA
SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU
SABUWAR GWAMNATIN JIHAR KANO TA FARA RUSAU
Gwamnatin jihar Kano ta haramta manna fastoci na siyasa da na tallace-tallace a jikin gine-ginen gwamnati da na masu zaman-kansu a faɗin jihar.
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin bayar da tallafi domin rage wa ’yan Najeriya radadin cire tallafin mai da Gwamnatin Tarayya ta yi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da sanyin safiyar yau ɗin nan ya fara rusa wasu gine-gine a filayen gwamnati da ake zargin gwamnatin baya da cefanar da su.
TARON BIKIN RANTSAR DA SABON GWAMNAN JIHAR JIGAWA MAL UMAR NAMADI ƊAN MOƊI
BIDIYO: TARON SAMAR DA MAKOMA MAI DOREWA A BANGAREN KIWON LAFIYA TA HANYAR KIRKIRE-KIRKIRE
Hukumar Gudanarwar Majalisar Dokoki ta Kasa, ta fara shirin biyan Sanatoci da ’yan Majalisar Wakilai masu barin gado kudaden sallama da suka kai Naira biliyan 30.
Shugaba kamfanin na NNPC Mele Kyari ya ce, nan ba da dadewa ba farashin zai sauko idan aka sami wasu kamfanoni da za su shiga a dama da su wajen samar da man.
Shugaban kungiyar Joe Ajaero shi ne ya sanar da haka, bayan wani taron gaggawa da shugabannin kungiyar suka yi yau a Abuja.
Sabon Babban sakataren hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano lamin Rabi’u Danbappa ya zargin magabacinsa da damfarar maniyyata suka biya kudin kujerun Hajji 190 na bogi.