Gwamnatin Najeriya Na Shirin Samar da Tallafin Ga Al’umma Bayan Cire Tallafin Mai
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya umarci majalisar Kan Tattalin Arzikin Kasa NEC, a karkashin Kashim Shettima, ta fito da yadda za a rage radadin cire tallafin fetur ga al’uma