Muhasa TV & Radio
Muhasa TV & Radio

Rundunar ƴan sandan Kano ta sha alwashin magance matsalolin tsaron yankin Ɗorayi da kewaye.

Alarammomi sun amince da tsarin haɗa ilimin boko da na addini a Jigawa

Gwamnati za ta mayar da yara 5,000 makaranta a Jigawa

Ƙungiyar ‘Yan Jaridu Ta Ƙasa, NUJ, Ta Taya Sabon Hadimin Gwamnan Kano Murna

Muhammad Auwal SuleimanJune 1, 20230

Sanarwar taya murnar wacce ta samu sa-hannu ciyaman ɗin ƙungiyar kwamared Abbas Ibrahim da sakataren ƙungiyar kwamared Abba Murtala waɗanda suka ce an ajiye ƙwarya a gurbinta saboda irin ƙwarewa da yake da ita.

Read more

Cin Hanci da Rashawa: Wata Ƙungiya Ta Bukaci EFCC Ta Cafke Tsohon Gwamnan Kano

Muhammad Auwal SuleimanJune 1, 20230

Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna War Against Injustice ta buƙaci hukumar Yaƙi da Masu Yi Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa da ta cafke tsohon gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin lafin cin hanci da rashawa.

Read more

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Sake Wasu Sabbin Naɗe-naɗe Guda 5

Muhammad Auwal SuleimanJune 1, 20230

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da naɗa wasu ƙarin mutane biyar mukamai daban-daban. Hakan na ƙunshe cikin wata sanarwa da Sakataren yada labaran gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya sanya wa hannu

Read more

Koriya ta Arewa Ta Harba Makamin Leƙen Asirin da ya Sanya Wa Ƙasashe 2 Fargaba

Muhammad Auwal SuleimanMay 31, 20230

Ƙoƙarin ƙasar Koriya ta Arewa na  harba makami mai linzami da ke ɗauke da tauraron dan’Adam na leken asiri ya gamu da tazgaro, Lamarin ya sa Japan da Koriya ta Kudu umartar miliyoyin mutane su shirya sauya matsugunai.

Read more

Gwamnan Zamfara ya yi naɗe-naɗen farko na hidimansa

Muhammad Auwal SuleimanMay 31, 20230

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare, ya yi naɗe-naɗen farko na waɗanda za su taimaka masa wajen tafiyar da gwamnati.

Read more

Gwamnan Sokoto ya sha alwashin ƙwato kadarorin gwamnati da aka saryar

Muhammad Auwal SuleimanMay 31, 20230

Sabon gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya sha alwashin ƙwato dukkanin kadarorin gwamnati da wasu suka siya a lokacin mulkin gwamnatin da ya gada.

Read more

Gwamnan Taraba, ya rushe shugabannin riƙon ƙwarya na ƙananan hukumomi 16

Muhammad Auwal SuleimanMay 31, 20230

A cikin wata sanarwar da kakakin yaɗa labarai na gwamnan Yusuf Sanda ya fitar, ya ce rushewar ta fara aiki ne nan take, domin Wa’adin milkin shugabannin ya ƙare ne a watan Maris na wannan shekarar, amma gwamnatin da ta gabata ta ƙara musu wa’adin wata uku.

Read more

Rahoto: An Fara Wahalar Mai Bayan Kalaman da Shugaba Tinubu Ya Yi Kan Tallafin Mai

Muhammad Auwal SuleimanMay 31, 20230

Bayan wahalar samun man jama’a nakokawa akan tashin farashin  da man fetur ɗin yayi inda ake sayarda lita ɗaya akan dari biyar zuwa sama ana jihar kano

Read more

Tsohon Hadimin shugaba Buhari Ya Zama Mataimakin Shugaban Jaridar The Sun

Muhammad Auwal SuleimanMay 31, 20230

Tsohon Mai Ba Wa Shugaban Ƙasa Shawara a Kan Harkokin Yaɗa Labarai, Femi Adesina, ya ce, ya shirya karɓar mukamin mataimakin shugaban Jaridar The Sun, wanda ake sa ran zai fara aiki a ranar 1 ga watan Satumba.

Read more

Kano: sabon sakataren zartarwa na hukumar alhazai ya kama aiki

Muhammad Auwal SuleimanMay 31, 20230

Sabon Sakataren zartarwar na hukumar jin dadin alhazai ta jihar kano, Alhaji Lamin Rabi’u ya kama aiki a yau din nan bayan nada shi da sabon gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya yi.

Read more

Posts navigation

1 … 245 … 278
View Desktop Version

Wanda ya kera Maestro Solutions

Koma Sama