CJID Ta Shirya Wa ‘Yan Jaridu Taron Wayar da Kai Kan Sauyin Yanayi a Abuja
Cibiyar Horas da ‘Yan Jaridu da Samar da Cigaba, CJID, da taƙwararta ta Cibiyar Bincike Aikin Jarida ta Kwakwaf, ta gudanar da wani zagaye na biyu na horas da ‘yan jaridu game da abin da ya shafi sauyin yanayi cikin aikin labarai.