Labarai

Babban Labari

Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba.

Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da kashe Naira Tiriliyan 8.8 ba tare da an tanade su cikin kasafin kuɗi ba. Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC  Atiku Abubakar ya zargi gwamnatin APC ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da kashe kusan naira tiriliyan 8.8 na kuɗaɗin gwamnati ba tare da an tanade su a […]

Babban Labari

Gwamnatin Zamfara ta Jinjina wa shugaban NAHCON kan nasarar aikin Hajjin 2026

Gwamnatin Jihar Zamfara ta yaba wa Shugaban Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON), Alhaji Isma’il Abba Yusuf, bisa nasarar da aka samu wajen gudanar da aikin Hajjin shekarar 2026 cikin tsari da nasara. Wata tawaga daga gwamnatin jihar, ƙarƙashin jagorancin Manajan Daraktan Filin Jirgin Sama na Ƙasa da Ƙasa na Gusau, Alhaji Kabiru Yahaya Gusau, ta […]

Babban Labari

Gwamnati za ta mayar da yara 5,000 makaranta a Jigawa

Gwamnatin Tarayya ta fara gudanar da shirin tantance matakin ilimin ɗalibai a faɗin ƙasar nan domin duba yadda ɗalibai ke fahimtar abin da ake koya musu, tare da amfani da sakamako wajen tsara manufofi da shirye-shiryen bunƙasa ilimi. Ƙaramar Ministar Ilimi, Farfesa Suwaiba Sa’id Ahmad ce ta bayyana hakan yayin da ta kai ziyarar duba […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000