Ramadan: Gwamna Namadi ya kaddamar da rabon kayan abinci da kudade ga ma’aikatan Jigawa
Gwamna Namadi ya bayyana cewa shirin na daga cikin tsare-tsaren gwamnatinsa na kula da jin dadin ma’aikata da marasa karfi, musamman a lokutan ibada irin na watan Ramadan mai alfarma.








