Labarai

Babban Labari

Yan sandan Kano sun shirya taron masu duwa da tsaki bayan zanga-zanga a Ungogo

Rundunar yan sandan jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Kwamishinanta, CP Ibrahim Adamu Bakori, PhD, ta shiga tsakani don dawo da zaman lafiya a kauyen Jajira dake karamar hukumar Ungogo, bayan wasu matasan sun gudanar da zanga-zanga da ka iya tayar da hankali. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya ce bayan faruwar […]

Babban Labari

Najeriya ta ƙarfafa ƙawancen tsaronta da Amurka

Najeriya ta Amuka sun amince da ƙarfafa haɗin kan tsaro tsakaninsu domin yaƙi da ta’addanci. Cikin wata sanarwa da kakain shugaban ƙasar Bayo Onanuga ya fitar, ya ce an cimma hakan ne a ganawar da mai taimaka wa shugaban ƙasar kan harkokin tsaro Mallam Nuhu Ribadu ya yi da mataimakin shugaban Amurka, JD Vance da […]

Babban Labari

EFCC ta ayyana neman Sadiya Farouq ruwa a jallo

Hukumar EFCC mai yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta ayyana neman tsohowar ministar jin ƙai ta ƙasar, Sadiya Umar Farouq ruwa a jallo. Cikin wata sanarwa da hukumar ta wallafa a shafinta na internet, ta ce tana neman tsohuwar ministar bisa zarge-zargen laifukan haɗa baki domin aikata laifuka da amfani da ofishi […]

Babban Labari

Za a yi bincike kan zargin kisan Dadiyata da wasu mutane 5 a Kano- IGP Olatunji Disu.

Fitaccen lauya mai fafutukar kare haƙƙin bil’adama, Barista Nuhu Hamza Dantani, ya gana da babban sufeton ƴan sandan Najeriya, IGP Olayunji Disu, kan zarge-zargen da ake yi wa wasu jami’an ƴan sanda da tauye haƙƙin jama’a. Ɗantani ya bayyana hakan bayan ganawarsa da babban sufeton ƴan sandan Nijeriya, a shafinsa na Facebook a ranar juma’arnan. […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai