Akwai Buƙatar Inganta Tsaro a Filayen Sauka da Tashin Jiragen ƙasar Nan – Olajide
Wannan kira ya fito ne ta bakin ɗan majalisar wakilai, Jimoh Olajide, a yayin gabatar da ƙudurinsa sakamakon wata hatsaniya a yayin da wani fasinja ke ƙoƙarin hawa jirgin saman da ake kira da Ibom Air plane.










