An Sace Mutane 18 A Kauyukan Biresawa Da Masaurari Da Sundu A Tsanyawa
Ɗan majalisar wakilan Najeriya mai wakiltar Tsanyawa da Ghari a jihar Kano, Injiniya Sani Bala Tsanyawa ya tabbatar da sace mutane 18 a wasu ƙauyuka uku da ke yankin ƙaramar hukumar Tsanyawa. Hon. Tsanyawa ya shaida wa BBC cewa ƴan bindigar sun shiga ƙauyukan uku a cikin daren ranar Talata ɗauke da makamai inda suka […]










