CP Bakori ya umarci kwamandojin yan sanda su ƙara kaimi wajen yaki da laifuka a Kano.
Kwamishinan yan sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya umarci dakarun rundunar da su ƙara kaimi wajen yaki da miyagun laifuka. CP Bakori ya bayar da umarnin ne , a hedikwatar ’yan sanda ta jihar da ke Bompai, a ranar Litinin. Ya ce jami’an su ci gaba da yin amfani da sahihan bayanan […]