Daukar nauyin ilimi ya fi karfin gwamnatin Tarayya-Ministan Ilimi na Najeriya
Ministan Ilimi, farfesa Tahir Mamman, ya ce gwamnatin tarayya kadai ba za ta iya daukar nauyin ilimi ba a kasar nan. Ministan ya bayyana hakan ne a yayin wani taron karramawa da aka shirya wa Dr. Emeka Offor da matarsa, Adaora Offor wadanda jami’ar Nsukka da jami’ar Nnamdi Azikiwe suka ba wa digirin girmamawa a […]