Mun damu sosai da karuwar matasa masu shaye-shaye a Kano ~ Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ce masarautar kano ta damu da yawan samun karuwar matasa da yan mata masu shan miyagun kwayoyi da ake samu a jihar Kano.