Matashin da aka tsare saboda auren ‘yar kabilar Igbo, Yunusa Yellow, Ya Shaki Iskar ‘Yanci
Matashinan da ya shaƙi iskar ‘yanci daga gidan gyaran hali da tarbiya Yunusa Ɗahiru Kura wanda ake yiwa laƙabi da Yellow, ya bayyana ƙuncin rayuwar da ya shiga a lokacin da yake ɗaure.