Nassarawa: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 17 Kan Zargin Garkuwa da Mutane
Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta yi nasarar kama mutane goma sha bakwai da ake zargi da ayyukan garkuwa da mutane don karbar kudin fansa
Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa ta yi nasarar kama mutane goma sha bakwai da ake zargi da ayyukan garkuwa da mutane don karbar kudin fansa
Karin albashin ya shafi ma’aikatan da ke karkashin tsarin biyan albashi na bai daya su dubu 144,766, kuma karin zai kai har kan alawus-alawus dinsu.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jaddada muhimmanci aiwatar da taron ƙolin ƙasashen yankin tekun Guinea wato “Gulf of Guinea Commission”
Musa Gwadabe ya rasu ne a Kano yana da shekaru 86 a daren jiya Talata, bayan doguwar jinya, kamar yadda jaridar majiyarmu ta ruwaito.
Wannan sanarwa wannan rashi da jami’ar Bayero ta yi, ya fito ne daga hannun Daraktan Hulɗa da Jama’a na Jami’ar Bayero Kano, Malam Lamara Garba.
Majalisar Ɗinkin Duniya ta kwashe ɗaruruwan ma’aikatanta da iyalansu daga Khartoum da sauran yankunan Sudan, a cewar wani mai magana da yawun Babban Sakataren ƙungiyar.
Kungiyar Sa-Ido Kan Sarrafa Tattalin Arziki Mai Zaman Kanta (SERAP) ta yi barazanar gurfanar da gwamnatin tarayya a gaban kotu, idan har ta gaza gudanar da bincike kan zargin ɓacewar sama da ganga miliyan 149 na danyen man fetur.
Hedikwatar rundunar tsaro ta sojin Nijeriya, ta bayyana cewa, dakarunta sun yi nasarar halaka ‘yan ta’addar Boko Haram 63 tsakanin farkon watan Maris zuwa 15 ga watan Afrilu.
Babban Sufeton ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali Baba, ya umurci wata tawagar ‘yan sanda ta yi aiki tare da hukumar zaben Najeriya, wajen bincike da kuma gurfanar da shugaban hukumar zabe na jihar Adamawa
A ɗaya ɓangaren kuma, kamfanin jiragen sama mai zaman kansa na Air Peace a ƙasar nan, ya bayyana aniyarsa ta kwashe ‘yan Nijeriya da rikicin kasar Sudan ya rutsa da su kyauta