Mu yi amfani da Sallar bana wajen yi wa Najeriya addu’a – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya buƙaci jagororin addinin Musulunci da su yi amfani da su yi amfani da ranar Sallah domin yi wa ƙasar addu’a samun zaman lafiya da cigaba mai ɗorewa. Tinubu ya bayyana haka a saƙonsa na Sallah, wanda mai magana da yawunsa, Bayo Onanuga ya fitar, inda a ciki ya yi kira […]