Majalisar Dattawan Amurka za ta rage ikon Trump kan sha’anin tsaro
Majalisar Dattawan Amurka ta soma wani yunƙuri na taƙaita ƙarfin iko da shugaba Donald Trump ke da shi na kai hare-hare da yanke shawarar yaƙi ba tare da cikakkiyar amincewar majalisa ba. Wannan mataki dai ya biyo bayan farmakin da Trump ya kai Venezuela, har ya kai ga kama shugaban ƙasar Nicolas Maduro da mai […]