Ƴan Bindiga Sun Sace Kansiloli Biyu da Limami A Rumfar Shayi A Zamfara
A daren Larabar da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari ƙauyen Tsauni da ke karamar hukumar Gusau, jihar Zamfara, inda suka yi garkuwa da kansiloli biyu da wani Limami.
A daren Larabar da ta gabata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari ƙauyen Tsauni da ke karamar hukumar Gusau, jihar Zamfara, inda suka yi garkuwa da kansiloli biyu da wani Limami.
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na tabbatar da inganta tsarin koyar da Alkur’ani a jihar, ya yi kafaɗa da kafaɗa da tsarin neman ilimi a zamani.
Gawar tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa kuma tsohon ƙaramin Ministan Birnin Tarayya (FCT), Sanata Solomon Aku Ewuga, ta iso Najeriya daga kasar Masar inda ya rasu yana da shekaru 70.
Kungiyar mata lauyoyi (Women Lawyers Congress ) ta gudanar da wata zanga-zanga da ta dauki hankali akan titin Tukur Road da ke birnin Kano inda ta yi kira ga babban Sufeton yan sandan Nijeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, kar ya amsa kiran da gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya yi don a sauya […]
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke cewa zai janye wa wani takararsa a zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa. Wannan na zuwa ne bayan wata hira da Atiku yayi da BBC Hausa a ranar Laraba, 1 ga watan Oktoban 2025, ranar da Najeriya ke bikin cika shekara 65 da samun ƴancin […]
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta bankaɗo wasu miyagun ƙwayoyi, da darajar kudin su ta kai sama da Naira miliyan 42, tare da cafke wasu fitattun mutane da ake zargi da aikata laifin fashi da makami. Wannan na cikin sanarwar da kakakin rundunar ƴan sandan jihar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar a ranar Alhamis. […]
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nemi shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu, ya gaggauta cire kwamishinan ‘yan sandan CP Ibrahim Adamu Bakori daga Jihar. Gwamnan Ya yi wannan kira ne a lokacin bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai, wanda aka gudanar a filin wasa na Sani Abacha da ke kofar […]
Wasu yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Magama , a jihar Naija inda suka halaka mutane 3 tare da sace shanu sama da dubu daya 1,000. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 11:00am na ranar Talata wadanda yan bindigar suka farwa kauyukan Ibeto, Salka da kuma Koso. Wani mazaunin yankin ya shaidawa Chennels tv , […]
Wata ɗalibar aji biyu a sashen nazarin ƙwayoyin halittu da sunadarai na Jami’ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBBU), Lapai da ke Jihar Neja ta riga mu gidan gaskiya. Aminiya ta ruwaito cewa, Fatima Adamu Muhammad, ta rasu ne bayan ta yanke jiki ta faɗi a wani matsuguninta da ke wajen makarantar. Rahotanni sun ce ta fara […]
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta kama wadanda ake zargi da aikata manyan laifuka su 105 cikin watan satumbar nan , cikinsu harda wasu tarin kayan maye da aka samu nasarar kamawa wadanda ake zargin za a sha don aikata laifi. Kwamishinan yan sandan jihar CP Ibrahim Adamu Bakori ne ya gabatar da kayayyakin da […]