Babban Labari

Yan Sandan Kano Sun Kama Yan Daba 51

Rundunar ‘yansanda jihar Kano a Najeriya ta sanar da kama mutum 51 da take zargi da zama ‘yan daba a cikin wani samame da ta kwashe kwana uku tana kai wa a unguwanni daban-daban na na garuruwa cikin ƙwaryar birnin jihar. Ta kuma ce an samu makamai da miyagun ƙwayoyi daga hannun waɗanda ta kama […]

Read more

Gwamnan Yobe Ya Tallafawa Manoma 1,000 Da Kayan Aikin Gona

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya raba kayayyakin noma ga magidanta 1,000 da suka hada da ‘yan gudun hijira daga Mandunari da ke karamar hukumar Gujba da sauran al’ummomin da suke zaune a yankin. Da yake jawabi a gidan gwamnati da ke Damaturu, Buni ya bayyana cewa, duk da cewa al’ummomin Mandunari ya kasance […]

Read more

Tinubu Ya Yi Farin Ciki Da Ricikin Jam’iyun Adawa

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce yana farin ciki da halin rikici da jam’iyyun adawa da dama na ƙasar ke ciki. Shugaban ya bayyana haka ne a lokacin jawabin da ya yi na ranar tunawa da dimokuraɗiyya a zauren majalisar dokokin ƙasar da ke Abuja, yau Alhamis. “Ina jin daɗin ganin jam’iyyun adawa a tagayyare,” […]

Read more