Babban Labari

Za Mu Bada Kariya Ga Masu Zanga-zanga -I.G

Sufeton janar ɗin ‘yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya ce za su bai wa masu zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa kariya a ƙasar. Sufeto janar Kayode Egbetokun ya ce “za mu kare masu zanga-zanga matuƙar dai ta lumana ce”. A wani bayani da ya yi jim kaɗan bayan wata muhimmiyar ganawa da manyan jami’an rundunar […]

Read more

Hisbah A Jihar Katsina Ta Lalata Barasar Naira Miliyan 60

Dakarun Hukumar Hisbah ta Jihar Katsina, sun lalata barasa da ƙwayoyi da ta ƙwace da kuɗinsu ya kai kimanin Naira miliyan 60 a Ƙaramar Hukumar Funtua da ke jihar Katsina. Dokta Aminu Usman Kwamandan Hisbah na jihar Katsina ne ya sanar da hakan ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN). Dokta Aminu ya ce, hukumar ta […]

Read more