Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Haifar Da Rudani A Garin Yelwa Musari
Rikicin manoma da makiyaya, a jihar Jigawa yayi sanadiyar mutuwar mutum daya da jikkata mutane biyu, a kauyen Yelwa-Musari dake gundumar Kadara karamar hukumar Guri ta jihar. Kakakin rundunar yan sandan jihar Jigawa, SP Shiisu lawan Adamu, ne ya tabbatar da faruwar lamarin. Rundunar yan sandan ta ce baya ga mutum daya da ya rasa […]