Tinubu Na Bani Dariya In Yana Maganar Dimokuradiyya-Sule Lamido
Lamido ya ce, Tinubu yana bashi dairiya in yana wasu maganganu akan Dimokuradiyya. Musamman in yana kakkausar martani game da yadda shugaban kasa ya soke zaben na 12 ga watan Yuni.
Lamido ya ce, Tinubu yana bashi dairiya in yana wasu maganganu akan Dimokuradiyya. Musamman in yana kakkausar martani game da yadda shugaban kasa ya soke zaben na 12 ga watan Yuni.
Shugaban ƙaramar hukumar Hadejia Honarabul Ahmad Abba Ari, ya jagoranci ƙaddamar da buɗe shaguna 6 da hukumar samar da aikin ta Gwamnatin Najeriya (NDE) da haɗin gwiuwa da ƙaramar hukumar suka samar.
Rahotanni daga babban birnin tarayar Najeriya Abuja da Legas ba cewa zanga-zangar adawa da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ɓarke a manyan titunan biranen
Kotun Ƙoli ta soke hukuncin da Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja, ta yanke wanda ya amince da Julius Abure a matsayin shugaban jam’iyyar LP na ƙasa.
Tsohon mai magana da yawun kungiyar Dattawan Arewacin Najeriya Dokta Hakeem Baba-Ahmed, ya yi murabus daga matsayin mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin siyasa.
Rahotanni daga karamar hukumar Okehi a jihar Kogi, mazabar Sanata Natasha Akpoti, na cewa Shugaban karamar Hukumar Amoka Monday, ya sanya dokar hana fita, saboda matsalar tsaro biyo bayan hana tarukan siyasa da na jama’a ba bisa ka’ida ba.
Sanata Natasha Akpoti wadda a kwanan nan Majalisar Dattawan Nijeriya ta dakatar na tsawon watanni shida, ta ce “babu gudu babu ja da baya dangane da gangamin gaisuwar Sallah” da ta shirya yi a mazaɓarta.
Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi Allah-wadai da kisan mutane 16 da aka yi a jihar Edo, yana mai umartar hukumomin tsaro da su kamo waɗanda suka yi wannan mummunar aika-aikar.
Jagoran jam’iyyar adawa ta NNPP kuma tsohon Gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso,da tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma ɗantakarar shugabcin ƙasar a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun yi tir da kisan ‘yan Arewa a jihar Edo, inda suka nemi a gudanar da bincike.
Gwamnatin Jihar Borno, ta ce ta ɗauki matakin hukunta Mamman Sheriff da matarsa, da aka kama suna cin zarafin wata yarinya a unguwar Pompomari Bypass da ke Maiduguri saboda mangwaro.