Kotun Ƙoli ta ɗage Shari’ar kujerar Sarkin Kano zuwa 2027

Kotun Ƙoli ta ɗage sauraron ƙarar da aka shigar gabanta kan dambarwar Masarautar Kano da shekara guda.

A zamanta na ranar Litinin, 20 ga Afrilu, 2026, kotun ta ɗage sauraron shari’ar zuwa zuwa  19 ga watan Afrilu, shekara ta 2027.

 

Post masu alaƙa

Sarkin Gumel Ahmed Muhammad Sani II ya rasu

NAPTIP ta ceto sama da yara 180 da ake safararsu ta hanyar ƙungiyoyin fara hula na bogi

Nafi’u ya gargaɗi Atiku ya daina sukar Tinubu da sunan ADC