AMERICA

Shugabannin Turai sun yi wa Trump tawaye kan yaƙin Iran

Karin wasu shugabannin Turai sun yi watsi da buƙatar Shugaban Amurka Donald Trump ta neman taimako wajen tabbatar da tsaron zirga-zirgar jiragen ruwa a mashigin Hormuz, da Iran ta rufe. Bayan wani taron ministocin harkokin wajen Tarayyar Turai, babbar jami’ar kula da manufofin ƙasashen waje ƙungiyar, Kaja Kallas, ta ce “babu wanda ke son yin […]

Read more

Amurka ta yaba da ceto ɗaliban jihar Neja 100

Amurka ta yaba wa gwamnatin Najeriya kan ceto wasu daga cikin ɗaliba 100 na makarantar St Marys da aka sace a Papiri da ke jihar Neja, tana mai cewa hakan na nuna sabon kuzari da jajircewar gwamnati wajen tunkarar matsalolin tsaro. Jami’in Amurka Riley Moore ne ya bayyana haka cikin wani saƙon godiya da ya […]

Read more

Gwamnan Osun Ya Buƙaci Tattaunawa Tsakanin Najeriya Da Amurka

Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya yi kiran sabunta tattaunawar diplomasiyya tsakanin Najeriya da Amurka, yayin da ake samun ƙaruwar nuna yatsa tsakanin ƙasashen biyu. Cikin wata sanarwa da kakain gwamnan, Olawale Rasheed ya fita,, Gwamnan Adeleke ya buƙaci a tattauna kan barazanar da Shugaban Amurka ya yi a baya-bayan nan kan kai wa Najeriya […]

Read more