Kwankwaso Da Atiku Sun Fusata Kan Kisan ‘Yan Arewa A Edo
Jagoran jam’iyyar adawa ta NNPP kuma tsohon Gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso,da tsohon mataimakin shugaban Najeriya kuma ɗantakarar shugabcin ƙasar a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar sun yi tir da kisan ‘yan Arewa a jihar Edo, inda suka nemi a gudanar da bincike.






