Bola Tinubu

Tinubu ya tafi hutun mako uku

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, zai yi bankwana da Abuja domin tafiya ƙetare hutun makonni uku a matsayin wani ɓangare na hutunsa na shekara-shekara. Sanarwar da Mai ba Shugaban Ƙasa Shawara na Musamman kan Yaɗa Labarai da Dabarun Sadarwa, Bayo Onanuga, ya fitar ta ce birnin Landan na ƙasar Birtaniya ne zai kasance wuri na […]

Read more

Tinubu Ya Rantsar Da Sabbin Ministoci Biyu

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da sabbin ministoci biyu a ranar Litinin a Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja. Sabbin ministocin da aka rantsar sun haɗa da Mista Joseph Olasunkanmi Tegbe, wanda aka naɗa a matsayin Ministan Wutar Lantarki, da kuma Ambasada Sola Enikanolaiye, wanda ya zama Ƙaramin Ministan Harkokin Waje. An gudanar […]

Read more

Tinubu ya yaba wa gwamnonin APC kan zaɓen fitar da gwani

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya bayyana gamsuwarsa kan yadda ya ce gwamnonin ƙasar sun shirya tare da gudanar da zaɓukan fitar da gwani a faɗin jihohisu. Yayin da yake jawabi a mazaɓarsa ta Ikoyi bayan ya halarci zaɓen, Shugaba Tinubu ya ce ya ji daɗin yadda zaɓen ke tafiya cikin lumana kamar yadda aka tsara. […]

Read more