Zaɓe: Wani Shugaban Majalisa Ya Sha Kaye a Hannun Wani Matashi
Zaɓe: Wani Shugaban Majalisa Ya Sha Kaye a Hannun Wani Matashi
Zaɓe: Wani Shugaban Majalisa Ya Sha Kaye a Hannun Wani Matashi
Jami’an Tsaro Sun Kai Samame Kan Masu Dangwale a Jihar Adamawa
Kano: Jami’an Tsaro Sun Yi Wa Ofishin INEC Tsinke
Tsarin Sauyin Kuɗi Ya Rage Matsalar Sayen Ƙuri’u – Buhari
INEC Za Ta Miƙa Kwafin Bayanan Zaɓen Shugaban Ƙasa Ga LP
Hukumar zaben mai zaman kanta ta yi iƙirarin daukar matakin shari’a kan jam’iyyar PDP da wasu masu
Jam’iyyar PDP ta buƙaci shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa, farfesa Mahmood Yakubu da ya ajiye aikinsa.
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta kasa ta ce tana shirye-shiryen ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu wanda ta bai wa waɗanda suka shigar da ƙara damar yin zaɓe da katin zaɓe na wucin-gadi.
Wata gobara ta tashi a kasuwar Rimi da ke Kano, inda ta ƙone shaguna sama da 19 a cewar Kanfanin Dillacin Labarai ta Ƙasa (NAN).
Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, wato zuwa 18 ga watan Maris ɗin shekarar da muke ciki.