Majalisar Wakilan Najeriya Za Ta Bincika Musabbabin Haɗuran Jiragen Ƙasa
Majalisar Wakilan Najeriya Za Ta Bincika Musabbabin Haɗuran Jiragen Ƙasa
Majalisar Wakilan Najeriya Za Ta Bincika Musabbabin Haɗuran Jiragen Ƙasa
APC Na Zanga-zangar Ƙalubalantar Sakamakon Zaɓen Gwmnan Kano
Zan Raya Manufofin Gwamnatin Kwankwaso – Abba Kabir Yusuf
INEC Ta Ayyana Zaɓen Jihar Adamawa a Matsayin Wanda Bai Kammala Ba
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a jihar Zamfara ta bayyana Dauda Lawal Dare a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan jihar. Dauda Lawal dai ya samu ƙuri’u 377,726 – inda ya yi nasara a kan gwamna mai ci Bello Muhammad Matawalle wanda ya samu ƙuri’u 311,976. An dai kwashe tsawon lokaci ana tattara sakamakon zaɓen […]
Alhaji Umar Namadi Ya Lashe Zaɓen Jihar Jigawa
An haife Abba Kabir Yusuf a ranar 5 ga watan January, a shekarar 1963 a ƙaramar hukumar Gaya ta nan jihar Kano.
Wata matashiya Mai shekaru 26 ta lashe zaɓen ‘yar Majalisa a jihar Kwara