Tag: Isra’ila

Babban Labari

Harin Iran a Isra’ila ya jikkata mutum 14

Rahotanni daga hukumomin Isra’ila sun ce wani hari da Iran ta kai da makami mai linzami a Tel Aviv a yau ya jikkata mutum 14. Ba a samu rahoton cewa harin ya lalata wurare ba lalacewa amma hukumomin agajin gaggawa na Isra’ila sun ce mutum goma sha huɗu sun jikkata sakamakon hare-haren a unguwannin da […]

Babban Labari Labarai

Afrika Ta Kudu Ta Zargi Isra’ila Da Yunkurin Share Falasdinawa Daga Kasarsu.

Ministan Maikatar harkokin wajen Afirka ta Kudu ya zargi Isra’ila da kokarin raba Falasdinawa daga kasarsu. Wadannan kalama na na zuwa ne bayan da aka karkatar da akalar wani jirgin saman fasinja zuwa Johanesburg dauke da Falasdinawa 153 da kuma tun farko ya nufi kudancin birnin Eilat na Isra’ila ne. Wata kungiyar bayar da agaji […]

Babban Labari Labarai

Gobarar Daji Da Iska Mai Ƙarfi Sun Afkawa Isra’ila

Wata gobara mai karfin gaske da iska sun afkawa dazukan kasar Isra’ila, inda aka ce al’amarin na cigaba da tsananta daga daren jiya Laraba zuwa wayewar yau Alhamis, abin da ya tilastawa Firaminista Benjamin Netanyahu sanar da dokar ta ɓaci tare da neman agajin ƙasashen duniya don murƙushe wutar wadda ta durfafi dazukan da ke gab da shiga birnin Ƙudus. 

Babban Labari

Dan Jaridar Al Jazeera Ya Rasa Ransa A Harin Isra’ila A Gaza

Daga : Shareep Khaleepha Sharifai Isra’ila ta kaddamar da sabbin farmaki kan zirin na Gaza a kokarinsu na murkushe mayakan Hamas tare kuma da kwato ragowar fursunonin yakin kasar da ke hannun mayakan.Sabbin hare-haren da Isra’ila ta kaddamar a zirin Gaza ya halaka wani ‘dan jaridar Al Jazeera Hussam Shabat, yayinda sojojin Isra’ila suka bukaci […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai