Kano

Dakarun yan sanda 200 sun samu horon sarrafa makami a Kano.

Rundunar yan sandan jihar Kano, karkashin jagorancin kwamishina, CP Ibrahim Adamu Bakori, ta kammala horas da jami’ai 200 kan dabarun sarrafa makami domin ƙara musu ƙwarewa wajen gudanar da ayyukan tsaro. Horon na tsawon wata guda, wanda aka gudanar a sansanonin rundunar yan sandan kwantar da tarzoma ta lamba 9 da ke Hotoro da ta […]

Read more

CP Bakori ya duba tsaron makarantar POLAC Wudil, tare da  ƙarfafa sintirin Handshake a hanyar Kano–Maiduguri.

Kwamishinan ƴan sandan Jihar Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya kai ziyarar duba tsaro zuwa makarantar ƴan sanda ta Najeriya (POLAC) da ke Wudil, AIG Patrick A. Atayero inda ya gana da kwamandan makarantar domin nazarin matakan tsaro da ƙara inganta haɗin gwiwa. Bayan haka, CP Bakori ya jagoranci sintiri a kan titin Kano–Maiduguri da […]

Read more