Jami’an tsaro sun ceto ɗalibai da malaman da aka sace a Kogi
Gwamnatin jihar Kogi ta ce jami’an tsaro sun ceto mutum huɗu da aka sace yayin wani hari da ƴan bindiga suka kai wata makaranta a ƙaramar hukumar Dekina. An sace ɗaliban ne tare da shugaban makarantar da kuma wani ma’aikacin wucin gadi na hukumar shirya jarabawar NECO a ranar Talata, bayan da wasu ɗauke da […]










